Aiyedatiwa, gwamnan jihar mai ci ya samu kuri’u 366,781 inda ya doke abokin karawarsa na Jam’iyyar PDP kuma tsohon mataimakin gwamnan jihar Ajayi Agboola, wanda ya samu kuri’u 117,845.
Gwamnan jihar California Gavin Newsom ya bukaci majalisar dokokin Amurka da ta amince da tallafin kusan dala biliyan $40 ...
Jami’ai sun ce sojojin Sudan a ranar Lahadi sun yi nasara a kawo karshen kawanya ta sama da shekara guda a kan muhimmin ...
Harin RSF a kan jihohin Al-Kadaris da Al-Khelwat dake gabar kogin Nilu - masu tazarar kimanin kilomita 90 daga babban birnin ...
A shirin Nakasa na wannan makon taron Nakasassu da ya gudana a farkon watan Fabrairun 2025 a Abuja ya gano yadda matsalolin ...
Wata uwa mai matsaikatan shekaru da ‘ya’yanta 2 sun kone a wata mummunar gobarar data afku a birnin Ondo, shelkwatar karamar ...
Marco Rubio, jiya Talata yace Amurka tana kokarin ganin an samu mafita adala mai dorewa wajen kawo karshen yakin da Rasha ta ...
Sakataren wajen Amurka Marco Rubio ya dare kan teburi guda da takwaransa na Rasha Sergei Lavrov da mashawarcin shugaban ...
Dukkanninmu mun yi matukar damuwa a game da yiwuwar hadarin fadawa cikin yaki gadan gadan a yankin saboda abin da ke faruwa a DRC ...
An hange motoci da jami’an tsaron a ciki da wajen harabar ginin Majalisar Dokokin jihar legas din da ke yankin Alausa na birnin kasuwancin.
Wakilin iyalan Clark, Farfesa C.C Clark, ne ya tabbatar da mutuwar tsohon kwamishinan yada labaran gwamnatin tarayyar Najeriya kuma jagora a yankin kudu maso kudancin kasar a yau Talata.